Al'ummar Minna, babban birnin jihar Neja sun shiga wata rayuwa ƙarƙashin wani sabon mataki na taƙaita zirga-zirga da dare, a yunƙurin hukumomi na daƙile ƙaruwar 'yan daba. Rikicin 'yan daban da ke ...