Shirin na wannan yammaci ya fara ziyartar Zirin Gaza ne don jiyo muku halin da ake ciki a daidai lokacin da wata tankiya ta barke tsakanin Isra'ila da Majalisar Dinkin Duniya kan kalaman Sakatare ...
Shirin na wannan yammaci ya fara ziyartar Zirin Gaza ne don jiyo muku halin da ake ciki a daidai lokacin da rahotanni ke cewa, an samu asarar rayukan fararen hula sama da 700 cikin sa'o'i 24 a yankin ...